الأحد، 9 ديسمبر 2018




Karanta Amsar da Hadiza gabon Tabawa wani Saboda yace Ita ba Yar Nigeria Ba Tanacewa zata Zabi Buhari

Home Karanta Amsar da Hadiza gabon Tabawa wani Saboda yace Ita ba Yar Nigeria Ba Tanacewa zata Zabi Buhari

غير معرف

Ku Tura A Social Media
tw
Tauraruwar fina-finan Hausa, kannywood'
Hadiza
Gabon ta bi sahun sauran abokan aikinta
wajan bayyana dan takarar da zata zaba
a babban zabe me zuwa, Hadiza ta saka
hoton katin zabenta da na babban dan
yatsanta da na shugaba Buharia dandalinta na sada zumunta. Bayan nan ne sai jama'a suka ta bayyana
ra'ayoyinsu akan wannan abu. Wani daga cikin masu bibiyar Hadizar ya
bayyana mata cewa, ke ba 'yar Najeriya
bace zamu sa immigration su kamaki.
Hadizar ta mayar mai da amsar cewa, ka
yi sauri kar a rigaka.
tw

Share this


Author: verified_user

0 Comments: