الأحد، 23 ديسمبر 2018




Lagos taci Ado Domin Bikin Kirsimeti click here👇🏻

Home Lagos taci Ado Domin Bikin Kirsimeti click here👇🏻

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Duk shekara birnin Lagos na Najeriya na shan ado a lokacin bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara

Ana kawata unguwanni a birnin musamman Victoria Island unguwar masu hannu da shuni da ofisoshin gwamnati da kamfanoni.
Duk shekara kamfanoni ne ke daukar nauyin sauya kamannin birnin da ado albarkacin kirsimeti da sabuwar shekara.
Mazauna Lagos da baki kan je su dauki hotuna, musamman da daddare.
Ga wasu hotunan yadda aka kawata birnin.
Laba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: