الأحد، 23 ديسمبر 2018




NEWS:- PDP Tace Zata Maka Buhari A Kotu Kan Tsawaita Wa'adin Shugaban Yan Sanda

Home NEWS:- PDP Tace Zata Maka Buhari A Kotu Kan Tsawaita Wa'adin Shugaban Yan Sanda

غير معرف

Ku Tura A Social Media
tw
Jam'iyyar PDP ta yi barazanar maka
Shugaba Muhammad Buhari kotu idan
har ya tsawaita wa'adin Shugaban
Rundunar 'Yan Sanda ta kasa, Ibrahim
Idiris wanda zai yi ritaya a wata mai
zuwa. PDP ta nuna cewa babu inda dokar kasa
ta nuna cewa Shugaban kasa na iya
tsawaita wa'adin Shugaban 'yan Sanda
har na wata shida inda ta nuna cewa duk
wanda ya yi ritaya bai iya rike mukamin
Sufeto Janar na 'yan Sanda.
please Ku tura zuwa sauran Groups

Share this


Author: verified_user

0 Comments: