الجمعة، 7 ديسمبر 2018




Wata baiwar Allah ya zayyano irin garabasar da maza ke diba

Home Wata baiwar Allah ya zayyano irin garabasar da maza ke diba

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Wata baiwar Allah ya zayyano irin garabasar da maza suke
samu wajan yin Sallah, tace Maza sun taki sa'a wallahi, idan
maza suka yi sallah a jam'i suna yin kowace sallah akan
lokacinta tare da samun lada nunki 27.
Ta kara da cewa suna samun lada a takun da suke yi na
zuwa da dawowa Masallaci.
Ta karkare da cewa lallai Allah me Rahama ne.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: