Yadda Zakai Register Trader Moni Na 10k Nanda Ake Badawa Da Kanka
Yanxu Inaga Basai Munyi Wani Dogon
Rubutu Ba Domin Nasan Mafi Yawancin
Ku Kunsan Wannan Tsarin Na
Trader Moni
Sanin Kanku Ne Wannan Hanyar Yin Reg
da Ta Shafin Yanar Gizo Ne Akeyin Sa
Don Haka Ga Wani Sabon Codes Wanda
Zaku Gwada Domin Ba, a San Inda Za, a
Daceba
Dial *540*256*14#
Amma Kusani Shima Wannan Suna
Charge N10 Duk Dadai Daga Bayane Suka
Fara Charge da Free Ne Akeyi Ta Hanyar
Codes
Sannan Kusani Be Cikayi a MTN ba
Yafiyi a Sauran Layi Kan Kamar Su
Airtel 9mobile Glo
Kuyi Share Domin Wasu Suqaru
0 Comments:
إرسال تعليق