الأحد، 16 ديسمبر 2018




`Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan `Yan Shi`a Masu Muzahara

Home › › `Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan `Yan Shi`a Masu Muzahara

غير معرف

Ku Tura A Social Media




‘Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan ‘Yan Shi’a Masu Muzahara A Kaduna

Daga Bilya Hamza Dass

Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa jami’an ‘yan sanda sun
bude wuta don tarwatsa taron Mabiya Shi’a da suka fito zanga zanga yau a
garin Kaduna.

Wani ganau dake wajan da abin ya faru ya bayyana yadda abin ya faru a
daidai Kano Road, inda ya ce “lokacin da ‘yan Shi’a suka fito suna
dauke da

Share this


Author: verified_user

0 Comments: