Sun isa gidan su neenerh mom dinta t karbesu hannu
bibbiyu tayi hugging dukkaninsu tare d tsantsar farinciki a
zuciyanta
Sunyima mom sallamar anjima zasu wuce ,ta musu adduar
dawowa lfy,dad kuwa t waya sukai sallama
Duk wani shirye shirye d suke y kammala,airport suka
nufa,misalin karfe shida jirginsu y daga
Dikkansu cikin tsantsar farincikin kasancewarsu tare,a
gidan dadyn nasmal suka sauka
Amarya d ango sun gwangwaji amarci San ransu,tamkar
bazaa mutuba,wannan lokacin suka tabbatar d God created
them for each oda
Summa manta d wani Abu wai kiyayya d mom ke wa
neenerh,neenerh t saki jiki sun wataya sun shana
Da Ka kallesu zakasan tabbas suna sharafinsu, kowanne
cikinsu baisan batawa Dan uwansa
Sun karayin fresh,abinka d fara ,neenerh t karayin ja ,tayi
bulbul tamkar baloon ,ko ina y cika tsir tsir,more especially
n fulaninta d duwawukanta,
Saboda burge nasmal d suke, yana zaune said yace t
tashi tadinga taku yana kallansu,hakan b karamin kara
masa Santa yake
Ji yake tamkar y maidata jikinsa su zamo Abu
daya,neenerh t gama sace zuciyan nasmal ji yake duk
duniya b Wanda y isa y rabashi d wifey dinshi,ko mum
dake nuna mata kiyayya,kallanta kawai yake
Ya ci alwashin d sun koma nyja zai San yanda zai
lallabata t tayashi San abinda yakeso
Tinda suka tafi meenah d dad ne kadai suka kirasu Dan
jin lafiyarsu,mum kuwa fishi mai tsanani t shigayi,datasan
a ranar sallama sukazo yi mata d ta tarwatsa tafiyar
Tare d kara kulla gaba,d kiyayya d matar
dannata,abangaren neenerh kuwa olmost every day sai
sunyi waya d mum n dad dinta
Akwana a tashi b wuya,saura kwana biyar su Bar kasar
Dubai,duk inda suka gilma idanun larabawa nakansu,mmki
suke Ashe hausawama suna kulawa d iyalunsu tare d
tarairayarsu
Hannuwansu rike Dana juna,haka suka gama siyayyar
tsarabarsu ,sannan suka nufo gida nyja,
Koda sika dawo basu sanar d kowa dawowarsu b,sabida
basusan atakuramusu d ziyara,cox haryanxu nasmal ji
yake d neenerh,
Kullum baya gajiya d ita,duk lokacin d suka kasance tare d
zarar bukatar shi t biya,sai yaji wani saban shaukin son ta
d kasancewa d ita again
Tin neenerh n kosawa,ganin hakan shine farincikinsa yasa
t saki jiki take binshi yanda sukeso
Sai da sukai one week a nyja sannan aka fara kawo musu
ziyara
Kowa yazo zai tafi d tsarabarsa,sunbaiwa parents dinsuma
tsaraba amma sai mom din nasmal t dawo mai d wacca y
bata
Acewarta tinda y kasa biyayya d abinda t umarceshi ,yasa
aranshi baida mahaifiya,tabarwa neenerh shi,
Harga Allah shidai neenerh t wadatar dashi,abinda mom
ke bukata b lallai y samu ba
Lyf style dinshi irinna dad din shi ne baisan damuwa,yanda
y auri mace daya t Haifa masa su su uku,to shima haka
yake d burin neenerh t Haifa mishi
Watarana d yake weekend ne suna zaune a Palo suna
hira,neenerh t gama mallake zuciyanshi,b abinda y kara
masa kaunarta illa halittar jikin d Allah yayi mata
Yana alfahari d kirar jikinta ,more especially kirjinta,dasuke
atsaye tsam ,d sexy hips dinta ,lokuta d dama zaice t tashi
t Dan dunga zagawa yana kallonsu hakan b karamin
farinciki yake sashiba
Bayan t gama zazzagayawa saikace mai fashion parade
kan cinyanshi tayi wa kanta mazauni tare d hura mishi iska
a fuskar,
Wanda hakan y sanyashi lumshe idanu b shiri,jin
hannuwanta a kirjinsa tana wasa d gashin gurin y saukar
mishi d kasala
Saida y Dan saita muryanshi y yimata kiss a labbanta
yace wifey ina Neman advice naki akan wani important
issue between us,sai datai murmushi sannan t mika
kunnata kusa d bakinshi tace oll ears,dariya yayi
Ganin t baiwa maganar tashi muhimmanci,y cigaba d cewa
wifey gaskiya nidai y kamata muyi planning yanda zamu
tsara family namu
Tace kamar yaya lovie na ,yace is too early for us to have
baby,murmushi tayi tace hmmm,continue am hearing u,y
cigaba d cewa y kamata ace muyi enjoying each oda for at
least 3 yrs with out disturbance sannan mu haihu
Murmushi tayi tace wannan idea yayi,because even me,
am afraid of giving birth,most attimes pregnant women lost
their lives during prolonged labour,
Furucin datayi yaji dadinshi ainun,y kara cewa,anjima I
will contact ma friend Dr mansur to seek fr his advice on
wat system to adopt,sun samu mutual understanding batare
d gumurxuba,kasabcewarsu *Y'AN BOKO*
Nan suka cigaba d hirar su cikin so d kauna,batare d
damuwar abinda suke shirin yiba,aganinsu hakan d suke
yunkurinyi Dai Dai ne
Dr mansur y basu advice daa sa mata inplant zaifi
sauki,duk lokacin d suka bukaci haihuwan sai suxo acire
mata
Hakan kuwa sukaje akasa mata,neenerh t cigaba d studies
nata,yayinda nasmal kuma y bude kamfanin sarrafa 'karafa
,shine y zamo shugaban kamfanin
Mom Dai bata FASA nunawa neenerh kiyayyaba,hakan b
karamin dagawa neenerh hnkli yake ba
Tinda ta auri nasmal zuwanta gidansu daya,abangaren
meenah kuwa , lokaci lokaci tana kawo mata ziyara batare
d sanin mom d nisa ba,Dan kuwa duk ranar d mom t samu
labari saita gane kuranta
Nisa dama itace munafukar mom,itake zuga mom har
kullum kan batun lallai nasmal sai y auri nanah saboda
kawayena da ita d nanan tin suna kanana
Sai d t daidaici lokacin da nasmal ya yi tafiya
kasashen ketare Dan sayo kayayyakin d suke amfani dasu
a kamfaninsa n sarrafa karafuna
Mom tayi amfani d wannan damar taje gidan taci mutuncin
neenerh San ranta,amma duk abinda ke wakana neenerh
bata taba gayawa nasmal ba,sbd kota gaya masa b
hukuncin d zaiyi ,kasancewar mom uwa gareshi
Abinda mom take mata baya damunta illa, abinda nisa d
nanah ke mata,Dan biyo mum suke suxo duk abunta d
suka gani n bukata sai sun dauka ,wai ai bros dinsune y
saya
Abinduniya yayiwa neenerh zafi,g cin mutuncin iyaye,g
daukar mata kayayyaki,Abu goma d ashirin
Batada xabi illa tursasa nasmal y auro nanah kota samu
saukin kiyayyar d mom ke mata
Tana masifan San nasmal amma aganinta yarjemai y auri
nanah shine saukinta
*WA CECE NANAH*
Nanah yarinyace fandararriya Mara kunya,asalin iyayenta
maguxawane,addininsu maguxanci sai daga baya suka
musulunta
Nanah t kasance hatsabibiyar yarinya, tin tana
kankanuwarta take bin maza Dan su bata kudi
Rikonta y dawo hannun auntynta dake aure
akano,amintaka t hadu tsakanin auntyn Nana d Mamn
nasmal,sun hadune a can america kasancewar mijin
auntyn Nana acan yayi aiki kansu dawo nyja
Zumuncinsu y mika har ixuwa familyn su,takaiga nanah
sun shaku d nisa bacci ke rabasu
Ganin nasmal y kai munxalin aure yasa auntyn nanah tace
t bashi Nana,mom din nasmal taji dadin kyautar
hartagayawa dannata,amma abin mmki saiya bada mata
kasa a ido y bujire fafur,
Mom tabi duk wasu hanyoyi Dan t lallaba dannata amma
yaki Allan katafur,
Duk fetsarancin d nanah takeyi aboye takeyi,auntyn ta
kadai t Sani ,kasancewar batayi a kano sai taje Kaduna,a
can takecin karanta b babbaka
Saboda kin tsayawa tai karatu,cikakken turanci bata iyaba
,amma t kware a brooking English kaikace tashin Lagos
ce,gata kazama ajin farko,saitai kwana biyu batai
wankaba,said aukin taammali d turare,kamshin jikinta
daban n turaren daban
Ganin nasmal y ki amince d kudurinta,t dauki fushi d
mahaifiyarshi,acewarta laifin mahaifiyar tasane,data
tursasashi d y auri yar uwartata
Auntyn Nana tadau zazzafan fushi kan batun,har t kaiga
sun yanke alaka d juna
Hakan b karamin daga hnklin Mmn nasmal
yayiba,saidataiwa aminiyar tata alkawarin kulla aure
tsakanin nasmal d nanah sannan suka daidaita,Tare d
shawarar ,hanyar dazasu kamo bakin zaren,
A bangaren nasmal hankalinshi kwance,kullum jin so d
kaunar matarshi yakeji yana shiga jini d tsokarshi,
Anan gida nyja abin dunia y ishi neenerh duk d tanasan
mijinta amma dole y auri nanah Dan samun kwanciyar
hnklinta d nutsuwa,
Akwana atashi b wuya neenerh an gama PhD,t samu aiki
,dawowar nasmal yayi daidai d 3yrs anniversay n kamfanin
shi mai suna *nasneer*
Awannan lokaci y baiwa neenerh matsayin director t
kamfanin,sanadin haka yasa tai resigning daga wancan
aikin,da kyar neenerh t lallabashi y amince d batun auren
nanah badan ransa yasoba,sai d suka kai ruwa rana
Momy dadi tamkar y karta,shirye shirye suka shigayi
haikan ,Adan kankanin lokaci suka hattama komai,tare d
tsaida ranar biki
Abangaren neenerh d nasmal.kuwa sun yanke shawarar
zuwa a cire mata inplant da aka sanya mata Dan hana
daukan ciki.
Iko sai rabbana,aikuwa a watan d t cire,t samu ciki,murna
gun ma'auratan har sujjada sukai Dan nuna gdyarsu g
Allahu subhanahu wata ala.
Cikin y xo mata d matsanancin laulayi ,ko abinci saita
daure take iyaci,kullum nasmal n kusa d ita,danganin
tasami saukin halin datake ciki,tare d bata magungunan d
doctor yai prescribing akan lokaci,
Akwana atashi b wuya,duk abinda akasa mai rana sai
yazo,yaune zaafara shagalin bikin nanah d nasmal
Abarin amarya dad'i tamkar t yanke kunnuwanta,Ango
kuwa b yabo b fallasa,y sanar d ita cewa bazai samu
damar halartar taron bikin,
Duk yanda mom taso t tankwarashi Abu y gagara,haka
suka hakura,sukasha bidiri b ango
A t kama asabar , Murna gun amarya tamkar t kai kanta
gidan angonta,karfe hudu t gama shiri tsaf tare d feshe
jikiinta d da d'ad'an turaruka masu daukan hankali
Dakin auntynta t nufa,tare d cewa aunty n gama
shiri,yaushe zamu tafine kar yamma tayi,(🤔🤔🤔iko sai rabbana
koni ayusha dake zaune agefe nace ko yan boko basuyi
rashin kunyar d karamin Sani k'uk'umi sukeyiba)
Tare d friends dinta d auntynta suka nufi gidan ango danyi
mata rakiya, batare d jiran y'an zuwa daukan amaryaba,
Part din nanah suka zarce ,suna habaice habaice tare d
wake wake,speakers din palon suka ware suka dinga tikar
rawa harda amarya tamkar a gidan rawa b gidan
aureba,mai karatu kuwa sai yace ikon Allah sai
kallo,amaryar bahaushe d aka sanya d kumshe kai,harsai
an sai baki kanta bude fuska,ko *yar boko*batai wannan
fetsarancin ba.
Itakuwa neenerh n part dinta tana murk'ususun
ciwo,wayanta t dauka t kira nasmal tare d sanar dashi halin
d take ciki,
A sukwane yataho tamkar Wanda zai tashi sama,ganin
halin d take ciki y sukunceta sai asibitin get well dake
unguwar red bricks
Ankarbesu cikin gaggawa ganin halin d neenerh keciki,tare
d umartarsa y sa hannu Dan ayimata C.S, alamu sun nuna
bazata iya haihuwa d kantaba,
Within some minutes aka shiga da ita dakin tiyata,cikin
ikon Allah akasamu nasarar futo mata d jarirai guda biyu
duka maza.
Shidai nasmal n zaune a reception,b abinda yake sai
adduar,Allah yasa ayi mata cikin Sa'a.
Nurse Ce t futo cikin faraa tace Kaine mijin patient din d
aka shiga d ita operation ?yace e,
Tace ana bukatar kayayyakin t ,sai a lokacin y tuna Ashe
basu taho d komaiba
Hakuri y baiwa nurse din,ya tanbayeta angama ne?
Murmushi tayi tare d cewa e ,ansamu tagwaye samari
B karamin farinciki nasmal y tsinci Kansa a cikiba
,murmushi ne y subuce masa, tare d daga hannu yayiwa
ubangiji gdya
Gida y nufa,b tare d yabi takan nanah ba,straight bangaren
neenerh y shige yadauko jakar kayayyaki yafuto y Kulle
bangaren,Dan adazu y manta d wani batu wai rufe gida
Lokacin d y isa asibitin anrigada an gama gyara neenerh d
jariranta,kallonsu kawai takeyi,take rayawa a ranata,in ba
Allah b waye zaima kyautar ya'y'a har su biyu lokaci daya,
Abinda y bata mmki ,ganin baby d'aya yayi kama d
ita,haka zalika d'ayan kuma mai kama d nasmal,lallai Allah
shine mai halitta,buwayi gagara misali,Haiti kaga kamarka.
Nurse Ce t kwashi jariran Dan kaima nasmal ,y daukesu
tare d yi musu adduo'in d annabin Rahma yaimana horo d
yiwa yaran mu d zarar sun iso duniya.
Dubu biyar y baiwa nurse amatsayin tukwici ,aikuwa
saboda murna batasan lokacin datai gud'a tare d rawa ba,,t
kara d cewa wanga jarirai Allah y muku albarka y sa ku
zamto shu gabanninmu,Allah yasa ku yi riko d adalci d
addini d kuma dabiar kyauta iron t babanku,lol.
Duk wannan Abu d ke wakana ,hanklinshi n kan halin d
wifey dinshi ke ciki,addu'arshi d'aya Allah y kara mata lfy y
tashe t cikin koshin lfy.
Nurse dince t Sanar d shi cewa zai iya shiga y
ganta,rungume d jariran a kafad'arshi y shiga,bacci mai
nauyine y dauketa,fuskar nan tayi fiyau,
Shimfid'e jariran yayi a gadan dake gefenta,y karaso kusa
d ita,gashinta y shiga shafawa,tare d yi mata kiss a goshi d
kuncinta,ahankali y furta love u alwaix my lyf.
Sai a wannan lokacin ya dau waya y sanar d mutan
gidansu d Nasu neenerh,kan wani lokaci asibitin y cika d
yan uwa d abokan arziki kowa n tayasu murnar samun
twince.
A bangaren Nanah kuwa t cika tayi bam,abin duniya y
isheta,kukane y subuce mata,n takaici,yitayi tayi tamkar
jiniya,
Duk burin dataci a wannan dare amma b ango b dalilinsa
har misalin karfe 4 na dare,yanda taga rana haka taga
dare,
Misalin karfe 12 aka sallamosu,gidan nasmal suka nufo,jin
karar dirar motoci yasa nanah lekowa t window danganin
abindake faruwa,hango neenerh d wasu wadanda
batasansuba,rike d Abu kamar jarirai a hannu,
Azuciyarta tace Allah Dai yasa b jariran neenerh
bane,sabida taci alwashin salwantar d cikin ko hakan zai
yi sanadin mutuwar neenerh(wa iyya zubillah ,Allah k
shiryemu d shiryawarka)
Bangaren neenerh sai bidiri ake,baki t ko ina barkowa
sukeyi Dan taya murna,jarirai gwanin ban shaawa
lafiyayyu
Sai awannan lokacin nasmal y tuna d wata aba wai
nanah,d sallama y shiga bangarenta,tana kwance akan
3seater tana kallon tashar *Arewa 24*ganin shi y shigo
kamar daga sama yasata ta mike t nufeshi Dan yi mishi
oyoyo
Zamewa yayi y koma gefe,saboda wani Abu d yaji y
ziyarci hancinsa mai kama d hamami daurewa yayi suka
gaisa,Allah Allah yakeyi y bar dakin
Y tanbayeta akwai wani Abu datake bukata ? Tace a'a
akwai komai,nan y Sanar d ita haihuwar neenerh tare d
umartarta taje tayi mata barka,sanin halin nasmal yasata
amsa d to badan ranta yasoba,
Mayafi t dauka t nufi bangaren neenerh uwargida t tadda
wajen acike d jama'a,b sallama tasa kai tashiga,duk suka
bita d ido,mamakine y cika musu xuciyarsu
Ai d'an musulmi dai zai Shiga guri ai y kamata ya Shiga d
sallama,neenerh kadai tayiwa mgana tace Ashe ansamu
karuwa?neenerh tace e sistr,t kara d cewa Allah y raya?
neenerh tace amin.sim sim sim t fuce daga sashen.
Futarta keda wuya wad'anda ke d'akin suka bikaci Sanin
wacece nan? neenerh t Sanar dasu,cewa abokiyar
zamantace,Allah wadai sukai d irin tarbiyyarta,(Ni ayusha
dake gefe nace ana gudun *yan boko* ana cewa basu d
tarbiyyar Ashe rashin tarbiyya naga wadanda basuyi bokon
ba)
Kullum gidan nasmal acike,ranar suna anyi taro n gani n
fada ,anyi publishing a magazines saboda haduwar
taron,mai jego tasha gayu tare d jariranta ,anci ansha,an
bada gifts kalakala,k'arshe taro y kare San barka cikin
farinciki,jarirai sunci sunan dadyn nasmal d dadyn
neenerh,neenerh t samu kaya tama rasa yanda zatai
dasu,daki guda t ware n danfare kayan tamkar bada kudi
ake saya ba,kowana bangaren so yake ace y burge,wato
Barin mahaifin neenerh Dana nasmal,saboda takwara d
akaiwa y'an uwan su.
A bangaren nanah,batasamu yanda takesoba sai bayan
suna d kwana biyu,wani dare ta dau wanka,t sanya rigar
bacci wadda d ita d babu duk daya,t shafe jikinta d
mayuka d turaruka iri-iri,karshe t d'auko turaren d auntynta t
bata t shafa,duk namijin da ya shaki k'amshin turaren xaiji
hankalinshi y tashi ,dole y bukaci mace a wannan
lokaci,sannan t k'arayin matsi d wani daban d aunty
dinnata t bata .
Isarta bangaren nasmal tayi knocking door din
dakin,abinka d gwauro yana kwance agado y bararraje y
zurfafa cikin dogon nazari tare d tunanin rayuwa,jin shiri
ba'ai mgnaba t Tura kofar dakinta Shiga batare d
sallamaba, tamkar b diyar musulmiba,
Baisan t shigo dakin ba balle yayi yunk'urin
motsawa,sannu a hnkli t isa kan gadan,k'amshin turaren
tane y doki hancinsa,Wanda y hargitsamai tunani,take
idanuwanshi suka kad'a,tare d bukatar san kasancewa d
diya mace,( tarkon data d'ana mishi y kamashi)
A hankali ta kwanta akan faffadaan kirjinsa,tare d
shasshafamai gashin kirji ,Wanda y taimaka wajen kara
daga mai hankali.
Hankalin maza y tashi,take y jawota kirjinsa y Shiga
sarrafata yanda yakeso,batare d wani tinaniba,dadi agun
nanah baya misaltuwa,dankuwa t Dade tana d burin samun
wannan dama,karshe y biya bukatarshi,jinsa y shige
sululuf,ya Shiga duniyar dadi ya Lula sama y dawo Kasan
dadi, bayan d bukatarshi t biya,take y dawo taitayinsa
amma ina nanah t k'ank'ameshi ta k'i sakinsa saboda jin
dadin data tsinci kanta ciki
A hankali y bude idanuwanshi,nan yayi toxali d nanah
bararraje akan gadanshi ,shikuma yana kanta,a firgice y
d'agata,yana Mirza idanu,sai a lokacin y gane abinda y
wakana,bakinciki d takaicine y lullubeshi tare d dana sanin
Barin kofar dakinsa abude,wata tsanarta yakaraji a
zuciyanshi,cikin karaji yace get out,sai ta maida kai ta
kwanta batare d niyyar tashi ba,cikin k'araji y kuma cewa
bazaki b'acemin d ganiba,nayi danasanin aurenki nanah
Ashe dama abinda nake zargi akanki haka yake,kin gama
zubda mutuncinki a titi,to ki tafi gida Ni nasmal n sakeki
saki daya in kin samu miji kiyi aure,kuka t fashe da ,tana
rok'arshi Allah annabi yayi hakuri y maida ita,amma inna
fuxgota yayi tare d cillota wajen d'akinsa,y maida kofa y
rufe cikin bakincikin abinda y wakana tamkar a mafarki
Ayau ya San bak'aramar ni'ima ubangiji yayi masa n
mallaka mai neenerh amatsayin matarshi uwar
y'ay'ansa,duk d zurfaffan ilimi datai hakan baisa t sarayar
da mutuncinta a titi ba,addua y shigayi Allah y barsu tare
cikin so d kauna,Allah kuma yasa mutuwace zata rabasu,
(Ni ayusha dake gefe na amsa d amin).
Na tsara wannan littafi mai suna *yar boko* Dan nusar d
alumma cewa, in ance *yar boko* b wai hakanna nufin
yarinya Mara kamun kaiba ko Mara kunya, *yar boko*
macece data Tara duk wani Abu d akeso mace t mallaka
Dan a aureta, *yar boko* ko *yan boko* d yawa sunfi
wad'anda basuyi bokon ilimi d hakuri d Sanin ya kamata
Idan muka duba rayuwarmu baki daya zamuga cewa
kallon d akeyiwa *yar boko* ada yanxu y canja , *yar boko*
bawai yana nufin mai girmankai ba,ko wulakanta mutane.
*yar bokon*wannan zamanin d addinin musulunci y yadu a
duniya,tasha banban d *yar boko* azamanin jahiliyya
period.

0 Comments:
إرسال تعليق