الأربعاء، 16 يناير 2019




ANBADA UMURNIN KULLE ASUSUN AJIYA NA BABBAN ALKALIN NAGERIA

Home › › ANBADA UMURNIN KULLE ASUSUN AJIYA NA BABBAN ALKALIN NAGERIA

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Ministan shari'a Abubakar malami ya bada umurnin mahukunta a harkar kudi dasu kulle duk wani asusun ajiya na babban alkalin Nageria.

Wannan na kunshe awata takadda da maitaimakama ministan kar harkokin watsa labarai yasanyama hannu.

Hakan nazuwane bayan gwamnati na zarginshi dakin bayyana kadarorinshi kamar yanda doka ta tanada.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: