الأربعاء، 16 يناير 2019




ANSANYA KWAMITIN GINA AREWA MASO GABAS

Home › › ANSANYA KWAMITIN GINA AREWA MASO GABAS

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Shugaban Nageria muhammadu buhari yasanya kwamitin Gina arewa maso gabashin kasar.

Shugaban yanada wannan kwamitin dan ganin yankin ya farfado musamman ganin yanda yankin yayi fama da rikici.

Yankin ya kunshi jahohi guda 7
Bauchi,gombe,yobe,Maiduguri,
Adamawa,da taraba.

Yankin ya Dade yana fama da rikicin boko haram sama da shekara goma.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: