السبت، 19 يناير 2019




ATIKU YADAWO NAGERIA

Home › › ATIKU YADAWO NAGERIA

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Atiku yadawo ranar asabar bayan shafe kwana biyu a amurka.

Dantakarar jam'iyyar PDP din ya wallafa wani sako a Twitter, Inda yake cewa nagana da yan' jam'iyyar PDP a amurka, da yan'kasuwa, domin Neman goyan bayansu.

Ana tunanin atiku yadawone domin gudanar da muhawara ta yan'takarar shugaban kasar, Amma babu wata sanarwar hakan daga gareshi.

Atiku yasha suka wajen yan'adawa musamman ganin yanda yakwashe shekaru baije amurkaba, saidai abangaren PDP suna ganin wannan wata nasara ce

Share this


Author: verified_user

0 Comments: