الجمعة، 18 يناير 2019




BABU YAN' TAKARA A ZAMFARA DA RIVERS. INEC

Home › › BABU YAN' TAKARA A ZAMFARA DA RIVERS. INEC

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da sunayen yan' takara, a inda babu sunayen yan' takara daga Bihar zamfara da rivers.

Hakan ya biyo bayan  rashin samun daidaituwa daga yan' takara a jihar.

Wannan na zuwane lokacinda hukumar zaben ta fidda sunayen yan' takarar kowace jaha, awata takadda da sakataren hukumar
rose oriaran Anthony, yasanyama hannu.

Jihar zamfara tayi fama da rikicin jam'iyya lamarinda yakaida uwar jam'iyya takasa sauke duk shuwagabanninta na jiha.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: