Shugaban nageria muhammadu buhari yajefa kalu bale akan yan kasar , inda yake cewa wadanda suka hada kongiyoyi akan tuhumar mambobin majalisarsa, dasu gabatar da cikakkar shaida akan tuhumar dasukeyima mininstocinsa akan zargin cinhanci.
Yayinda buhari ya dauki takobin daukar mataki nan take muddin aka tabbatar da gaskiyar lamarin
Shugaba buhari yace gwamnatinsa tana yaki da cinhanci da rashawa.
Wannan Dana sune alkawurran data daukarma yan kasar
Samarda tsaro,inganta tattalin arziki,dakuma yaki da rashawa
BUHARI YA JEFA KALUBALE AKAN YAN NAGERIA
Home ›
›
BUHARI YA JEFA KALUBALE AKAN YAN NAGERIA
0 Comments:
إرسال تعليق