Shugaban Nageria Muhammad BUHARI ya isa jihar Niger domin bude tashar jirgin ruwa.
Shugaban ya isa tare da rakiyar sakataren gwamnatin tarayya
Boss mustapha, ministan sufuri
Rotimi Ameachi.
Andade ana jiran Shugaban ya bude wannan tasha.
BUHARI ZAI BUDE TASHAR JIRGIN RUWA A NIGER
Home ›
›
BUHARI ZAI BUDE TASHAR JIRGIN RUWA A NIGER
0 Comments:
إرسال تعليق