الثلاثاء، 15 يناير 2019




DAGASKE SANI SK YA MUTU

Home › › DAGASKE SANI SK YA MUTU

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Asatin daya wuce aka samu Wasu kafafen yada labarai suka runka yada jita jitar cewa jarumin kannywood sani sk ya rasu.

Jarumin yace har nagaji da amsa waya akan batun.

Nayi fama da ciwo, ashe ciwon sugane bansaniba saida naje asibiti dan haka ban mutuba inada sauran kwana a gaba inji jarumin.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: