الاثنين، 21 يناير 2019




ENGR. MUNTARI MALUMFASHI YADAUKI NAUYIN YIMA WATA YARINYA AIKI

Home › › ENGR. MUNTARI MALUMFASHI YADAUKI NAUYIN YIMA WATA YARINYA AIKI

غير معرف

Ku Tura A Social Media





Engr. Muntari malumfashi, Wanda akafi sani da muntari sagir yadauki nauyin wata yarinya wajen yimata aikin baya

Allah cikin ikonsa yasa anyi aikin asma'u lafiya.
Asma'u marainiyace wadda aka Haifa babu wajen ba haya

Sau biyu kenan ana mata aiki, Wanda aikin farko anbude cikinta aka Samata roba domin yin bahaya
Amma akaro na biyu muntari sagir yadauki nauyin aikin.
An raba hanjin fitsari dana kashi, sa'annan aka tsaga wajen yin kashi.







Za'aima asma'u aiki na ukku Inda za'a hada hanjinta da Inda aka tsaga.

Mutane a garin malumfashi,katsina Dama kasa baki daya sunji dadin wannan abu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: