Fati Washa ta nuna kirji da yawa a wannan hoton
Fati Washa ta nuna kirji da yawa a wannan hoton
Jarumar fim din hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton tare da wani bawan Allah a lokacin dataje kasar Nijar yin bikin sallah, saidai wau sunyi Allah wadai da wannan hoton nata saboda kirjinta daya fito da yawa, da fatan Allah ya shiryemu kuma ya bamu ikon gyara kurakranmu.
0 Comments:
إرسال تعليق