Ministan tsare tsare dakuma budget
Udu udoma udu Ya tabbatarwa ma'aikatan Nageria
Gwamnatin shugaba Buhari zatayi
Karin Albashi, daga 18000 zuwa 30000
Mafi karanci.
Acewar ministan yazama dole muyi
Duba zuwa WASU bangarori
Domin mu iya kara albashi,
Committee dinmu zaiyi duba ta yanda
Zamu kara haraji, domin mu iya biyan Sabon tsarin.
Ministan yayi wannan bayanin lokacinda yake zantawa da manema
Labarai a Abuja babban birnin kasar
Yace daga lokaci da gwamnati
Ta kara Albashi dole abubuwà su daga, yazama wajibi muyi duba atsanake, shiyasa aka Nada committee akan haka.
Aranar 23 ga wannan watan damuke ciki gwamnati zata Turama majalisa
Domin sanya hannu akan Sabon tsarin.
GWAMNATIMMU ZATAYI KARIN ALBASHI, MINISTAN TSARE_TSARE
Home ›
›
GWAMNATIMMU ZATAYI KARIN ALBASHI, MINISTAN TSARE_TSARE
0 Comments:
إرسال تعليق