الجمعة، 11 يناير 2019

Idan Atiku ya ci zabe zai maida hankaline wajan azurta kanshi da abokanshi>>Inji rahoton kasar Amurka

Home Idan Atiku ya ci zabe zai maida hankaline wajan azurta kanshi da abokanshi>>Inji rahoton kasar Amurka

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Idan Atiku ya ci zabe zai maida hankaline wajan azurta kanshi da abokanshi>>Inji rahoton kasar Amurka

Wata kungiya me zaman kanta a kasar AMurka Eurasia dake sa ido akan harkokin siyasar Duniya ta bayyana cewa idan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben 2019 to zai azurta kanshine da abokanshi.

Share this

Author: verified_user

0 Comments: