Kalli hoton Anthony Joshua da Cristiano Ronaldo da ya dauki hankula
Tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal me bugawa Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton da suka dauka tare da tauraron dan damben kasar Ingila, Anthony Joshua. Hoton nasu ya dau hankula.
0 Comments:
إرسال تعليق