الثلاثاء، 15 يناير 2019




Kalli tsohon hoton Nafisa Abdullahi da ta dauka shekaru 10 da suka gabata

Home Kalli tsohon hoton Nafisa Abdullahi da ta dauka shekaru 10 da suka gabata

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Kalli tsohon hoton Nafisa Abdullahi da ta dauka shekaru 10 da suka gabata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta inda itama ta bi sahun gasar saka hotunan shekaru goma da suka gabata da ake.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: