الجمعة، 25 يناير 2019




KALLI YANDA BUHARI YA NADA SABON SHUGABAN ALKALAN ALKALAN KASAR

Home › › KALLI YANDA BUHARI YA NADA SABON SHUGABAN ALKALAN ALKALAN KASAR

غير معرف

Ku Tura A Social Media



Shugaban nageriya muhammadu buhari ya Nada sabon shugaban Alkalan kasar yau afadar sa dake Abuja.

Shugaban ya nada tanko Muhammad amatsayin shugaban alkalan nageriya.
Inda aka dakatar da Walter onnoghen harsai angama shari'a




Hakan na kunshe acikin wata sanarwa da maitaimakama shugaban kan harkokin watsa labarai ya sanar.

Kotun da'ar maaikata ce ta bukaci adakatar da Mr onnoghen harsai angama shari'ar.

Sabon shugaban alkalan Dan asalin jihar bauchi ne, kuma shine mafi girman mukami a kotun kolin kasar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: