الثلاثاء، 8 يناير 2019




Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata kwalliya ba miji aikin banza

Home Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata kwalliya ba miji aikin banza

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata kwalliya ba miji aikin banza

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wannan kayataccen hoton nata a dantalinta na sada zunmunta inda masoyanta da dama suka yaba, saidai wani ya ce mata, Kwalliya ba miji aikin banza.



Nafisar dai ta bashi amsar cewa, Kaina na yiwa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: