Karanta dalilin wannan matar na fara sayar da raguna
Wannan baiwar Allahn ta yi hasashen cewa yawayawan auren da ta ga an yi a shekarar 2018 ta tabbata shekarar 2019 za'ayi cinikin raguna damin za'ayi ambaliyar haihuwa.
Ta kara da cewa, Nan gaba Raguna zata fara sayarwa.
0 Comments:
إرسال تعليق