الاثنين، 21 يناير 2019




KWANA 26 NA JONATHAN YAFI NA BUHARI

Home › › KWANA 26 NA JONATHAN YAFI NA BUHARI

غير معرف

Ku Tura A Social Media




Dan takarar shugaban kasa kuma tsohon matai makin shugaban kasa, Alhaji atiku abubakar yace kwana 26 na mulkin shugaba Jonathan yafi shekara ukku da Rabi na buhari.

Atiku Jonathan yafi buharin daukar mataki akan yaki da boko haram.

Wannan na zuwa kwana daya da
Cif obasanjo ya rubuta wasika akan shugaba buhari.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: