الأحد، 20 يناير 2019




OBASANJO YA ZARGI BUHARI

Home › › OBASANJO YA ZARGI BUHARI

غير معرف

Ku Tura A Social Media





Tsohon shugaban nageriya
olusegun Obasanjo ya zargi shugan maici muhammadu buhari da Neman yin magudin zabe.

Obasanjo yace buhari yana amfani da hukumar zaben wajen yin abinda yakeso.

Abaya dai obasanjo dashi aka tallata buhari haryakaida samun nasarar lashe zaben 2015.

Yace ka kalli yanda akai zaben osun ba'a idaba amma akace APC ta lashe zaben.

Saidai har yanzu babu wani martani da hukumar INEC din ta mayar.

Wannan bashine karon farko da obasanjo ya fara sukar shuwagabanniba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: