الاثنين، 28 يناير 2019




RA,AYOYIN MUTANE AKAN SAUKE ONNOGHEN DA BUHARI YAYI

Home › › RA,AYOYIN MUTANE AKAN SAUKE ONNOGHEN DA BUHARI YAYI

غير معرف

Ku Tura A Social Media








Wasu jisuke shugaba buhari yayi daidai wasu kuwa gani suke abinda buhari yayi akwai gyara aciki.

Hatta lauyoyin kasar kansu ya rabu gida 2
Wasu naganin shugaban baiyi abinda yadaceba,wasu Kuma suna ganin ya kyauta.

RA'AYOYIN JAMA'A AKAN LAMARIN

Wani mazaunin katsina cewa yayi, aiba shugaban bane yayi gaban kansa wajen sauke babban Mai shari'a Yana Mai cewa doka ce tayi halinta.

Shikau malan Umar cewa yayi, abaya shuwagabanni sun runka sauke masu rike da mukamai batare da laifin komaiba
Misali
Shugaba obasanjo ya sauke tafa balugun meyayi?
Shugaba 'yar adua ya sauke nuhu ribado meyayi?
Sannan shugaba Jonathan ya sauke babban mai shari'a na kotun daukaka kara, Isa ayo salami, sannan ya sauke sanusi lamido amatsayin shugaban babban bankin kasar
Sannan yasauke shugaban 'yan sanda sulaiman abba. Malan ummar yace sai buhari, Wanda doka tace yayi haka.

Shugaban yana Shan suka akan lamarin inda takai majalisa zatai zaman gaggawa kan batun.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: