الثلاثاء، 8 يناير 2019




Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika sau biyu a jere

Home Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika sau biyu a jere

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika sau biyu a jere

Tauraron dan kwallon kafar kasar Egypt me bugawa kungiyar Liverpool wasa, Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika sau biyu a jere.



Mohamed Salah ya doke abokan takararshi da suka nemi wannan kyauta tare, dan wasan Arsenal, Pierre-Emerick Aubameyang da abokin wasanshi a Liverpool, Sadio Mane, Ya lashe gasarne a bikin da akayi a yau, Talata a Dakar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: