الثلاثاء، 29 يناير 2019




SANI DANJA YA FADI DAKILANSA NA GOYAN BAYAN ATIKU A

Home › › SANI DANJA YA FADI DAKILANSA NA GOYAN BAYAN ATIKU A

غير معرف

Ku Tura A Social Media





Shahararren Mai shirya finafinan hausa na kannywood sani musa danja, yafadi dalilansa na goyan bayan atiku.

Yace Kashi 80/100 suna San atiku ne saboda Allah.

Yakara da cewa canji muke nema kodan gajiya kokuma dan gazawar wannan gwamnatin.

Da'aka tambayeshi game da matarsa tana GOYAN bayan Apc sai cewa yayi, matata ba 'yar siyasa bace kawai tanada kungiyane ta tallafawa Kuma awasu lokuta tana aiki da uwargidan gwamnan kebbi.

Koda zatayi siyasa to PDP takeyi acewar sani danja.

A najeriya kan malamai damasu shirya fina_finai ya rabu, inda wasu ke gannin azabi Apc wasu kuma nacewa sai PDP.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: