الثلاثاء، 15 يناير 2019




Taron addini mafi tara yawan jama'a a Duniya:Kalli yanda wani mutum ke jan mota da al'aurarshi

Home Taron addini mafi tara yawan jama'a a Duniya:Kalli yanda wani mutum ke jan mota da al'aurarshi

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Taron addini mafi tara yawan jama'a a Duniya:Kalli yanda wani mutum ke jan mota da al'aurarshi

Wannan hoton wani babban mabiyin addinin Hindu na kasar Indiya ne a wajan babban taron addinin nasu da suke yi yau wanda ake kira da Kumbh Mela, anyi ittifakin wannan shine taro ln addini mafi tara jama'a da yawa guri daya a Duniya.
Wannan taron addinin Hindu ana yinshine duk shekara inda mabiya addinin suke taruwa a gurin wani ruwa da suka yi amannar me tsarkine dan wanke kansu daga datti.
Shi wancan mutumin na sama an dauramai motane a al'aurarshi yake kuma janta da al'aurar tashi, abin ya matukar baiwa mutane mamaki.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: