Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.
Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan
0 Comments:
إرسال تعليق