[post by samaila umar lameedo]
Tsoshon shugaban jam'iyyar PDP, Adamu Mu'azu ya koma APC
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Adamu Mu'azu ya bar jam'iyyar zuwa APC, sakataren watsa labarai na jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, Yayanuwa Zainabari ya tabbatar da wannan batu ga manema labarai.
0 Comments:
إرسال تعليق