السبت، 19 يناير 2019




VIDEO:- Ban Taba Ganin wawaye kidahumai kamar masoya buhari ba- Inji Jaruma Teema Makamashi

Home VIDEO:- Ban Taba Ganin wawaye kidahumai kamar masoya buhari ba- Inji Jaruma Teema Makamashi

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Ban Taba Ganin wawaye kidahumai kamar masoya buhari ba, Basu da Wani Aiki Sai Zagin da cin Mutuncin Duk Wanda Ya Saba Da Ra’ayin Su, Alhaji Siyasar Nan Ra’ayi Ne Ba addini Ba, Saboda Haka Ni Ra’ayin su. Ne Kuma Atiku Zan Zaba, Duk Uban Daya Nemi Gaya Mini Magana Ko Waye Shi Zanci Mutuncin Shi Wallahi, Wawaye Kawai! – Teema Makamashi
Danna Nan Dan Kallon Videon

Share this


Author: verified_user

0 Comments: