السبت، 5 يناير 2019




Wani Matashin Bature Ɗan Ƙasar Amuruka Ya Karɓi Musulunci A Madinatu Kaulaha

Home Wani Matashin Bature Ɗan Ƙasar Amuruka Ya Karɓi Musulunci A Madinatu Kaulaha

غير معرف

Ku Tura A Social Media

Wani Matashin Bature Ɗan Ƙasar Amuruka Ya Karɓi Musulunci A Madinatu Kaulaha

Wani matashi ɗan ƙasar Amuruka ya karɓi Musulunci a Madinatu Kaulaha. Limamin masallacin Shehu, Maulana Sheikh Imam Tijjani Cisse ya laƙƙana mishi kalmar shahada, bayan idar da sallan Jumu'a a Masallacin Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass dake madinatu kaulaha, Ƙasar Senegal.


Allah ya tabbatar da shi a cikin addinin Musulunci amin.




Share this


Author: verified_user

0 Comments: