Yar sarki Fatima Ali nuhu Home › Kannywood › Yar sarki Fatima Ali nuhu ✔ غير معرف Kannywood Ku Tura A Social Media 'Yar sarki Fatima Ali nuhuFatima Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nata daya kayatar, a jiyane Fatin tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda mahaifinta, 'yan uwa da abokan arziki suka taya murna, Allah ya albarkaci rayuwa.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
إرسال تعليق