الخميس، 7 فبراير 2019




ASUU Ta Janye Dogon Yajin Aikin Da Ta Shiga Tsawon Wata Uku

Home ASUU Ta Janye Dogon Yajin Aikin Da Ta Shiga Tsawon Wata Uku
Ku Tura A Social Media
Kungiyar Malaman Jami'o'i Nijeriya ASUU ta janye dogon yajin aikin da ta shiga tun kusan watanni ukun da suka gabata.
Yajin aikin na zuwa ne bayan dogon zaman da suka yi na kulla yarjejeniya tsakanin su da jami'an gwamnatin tarayya, karkashin jagorancin ministan kwadago Cris Ngige.
Sannnan kungiyar ta ASUU ta umurci malamanta da su koma bakin aiki daga gobe Jumu'a 8 February 2019.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: