الأحد، 10 فبراير 2019




MUTUM BAKWAI SUN SUMA

Home › › MUTUM BAKWAI SUN SUMA

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Akalla mutum bakwai ne suka suma,banda mace, a gangamin neman zaben, Atiku Abubakar, na karkashin jam'iyyar, PDP, acikin filin wasan kwallon kafa na
Sani Abacha,
 cikin jahar Kano.
Sun suma ne, saboda yawan mutanen da aka tara a wajen taron

Share this


Author: verified_user

0 Comments: