الأربعاء، 6 فبراير 2019




TSOHON SHUGABAN AMURKA ZAIZO NAJERIYA

Home › › TSOHON SHUGABAN AMURKA ZAIZO NAJERIYA

غير معرف

Ku Tura A Social Media




Tsohon shugaban kasar amurka bill Clinton zaizo najeriya.

Wata majiya takusa da Mr Clinton tace tsohon shugaban zaizo najeriya ana saura kwana 2 zabe, inda zai gana da shugaba maici na jam'iyyar APC, da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban najeriya a jam'iyyar PDP

sanarwar tacigaba dacewa
Mr Clinton zaiba 'yan takarar shawara akan yadda da sakamakon zabe, tare da gargadin magoya bayansu akan kaucema duk wani rikici.


Shuwagabannin biyu sunyi alkawarin kaucema duk wata matsala alokacin zaben dama bayansa.

Shugaba buhari zaiyi zabensa a mahaifarsa ta katsina a garin daura.
Shikuma tsohon mataimakin shugaban najeriyar zaiyi NASA zaben a mahaifarsa ta ganye cikin jihar Adamawa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: