الثلاثاء، 16 أبريل 2019




mina Amal ta maka Hadiza Gabon Kotu saboda dukan data sa aka yi mata da cin zarafi.

Home mina Amal ta maka Hadiza Gabon Kotu saboda dukan data sa aka yi mata da cin zarafi.

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Amina Amal ta maka Hadiza Gabon Kotu saboda dukan data sa aka yi mata da cin zarafi. 

Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta.
Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin sunayen Lauyoyin da zasu kareta a gaban kuliya manta sabo
Takarda daga Kamfanin Amina Amal
“Ni Amina Muhammad Amal, nayi wannan rubutu ne domin shirye-shiryen da nake na daukar wadannan Lauyoyin don yin aiki a madadin kaina bisa wulakanci da cin zarafin da wata Hadiza Gabon tayi min.”

Share this


Author: verified_user

0 Comments: