Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa.
Post by <> samaila umar lameedo
Ga abin da fitacciyar jaruma Hajiya Saratu Gidado (Daso) ta rubuta:
"Wannan baiwar Allah da mu ka yi hotuna da ita sunan ta BILKIN R.K.
Tsohuwar jarumar films din Hausa ce. Ta yi zamani da su Hindatu Bashir da marigayiya Biba. Ta bada gudunmawa sosai don ci-gaban films.
Ta na fama da ciwon sabara da ciwon kirji da "low blood". Ta rame sosai. Ba ta da mai taimako sai Allah. Ga ta marainiya kuma ba ta da d'a, ga shekaru sun hau mata.
Wanda Allah ya nufa ya na iya taimaka mata da kudin magani ko kayan abinci.
Ga lambar wayar ta nan 08036144627 mai so ya yi magana da ita.
Ko kuma ta bank details di na:
Saratu Gidado
Zenith Bank
1003795458
Ita ta ba ni izini in sanar wa jama'a ko za a dace.
Allah ya bada ikon taimakawa."👏
Sources:Fim magazine
الثلاثاء، 4 يونيو 2019
Author: غير معرف verified_user
RELATED STORIES
Kalli Wasu Sabbin Hotunan Fati Washa Wanda Suka Ja Hankulan Mutane.Kalli Wasu Sabbin Hotunan Fati Washa Wanda Suka J
Kalli hotunan jarumi Adam a zango da masoyanshi. Kalli hotunan jarumi Adam a zango da masoya
Rigima Ta Barke Tsakanin Teema Makamashi DaTsohuwar Jarumar Kannywood Fati Muhd Akan Wani Wai Shi Dino Malaye.Rigima Ta Barke Tsakanin Teema Makamashi DaTsohuw
Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwalisa wanda suka janye hankalin fans nata. Kalli wasu zafafan hotunan bilkisu shema yar kwal
NEWS:- Kannywood Ta Ganduje Ce - Inji Ali Nuhu Jarumi Ali Nuhu Mohammed da aka fi da Sarki
Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da jarumar Fim Hadiza Aliyu Gabon.Rigima Ta barke tsakanin mawaki Naziru Ahmad da j
0 Comments:
إرسال تعليق