الاثنين، 7 مايو 2018




Karanta sako me taba zuciya da wannan biwar Allahn ta bayyana akan shakuwarta da wannan karen

Home Karanta sako me taba zuciya da wannan biwar Allahn ta bayyana akan shakuwarta da wannan karen

غير معرف

Ku Tura A Social Media


Wannan baiwar Allahn ta bayyana irin yanda take kewar wannan karen wanda tace na kakartane, kuma sun shaku sosai ta yanda yasan farin cikinta ya kuma san idan tana cikin bacin rai, tace ko bacci yake da ta kirashi sai ya farka. Tace shekara guda kenan bata ganshi ba amma yana ganinta yayi tsalle ya hau jikinta.



Ga sako me taba zuciya data rubuta akan shakuwarta da wannan kare kamar haka:


"My grandmums dog, I'm missing you because you're missing me more. You knw my life with you is heart touching a dog but has a mind like human being this very dog knows my happy mood and sad mood and when ever he discovered that he'll feel it too, this dog will never forget me in he's life. Shekara kenan rabona dashi amma yana ganina yayi tsale ya hau jikina yana min oyoyo duk inda zani sai ya bini duk nisan wajen daga na zauna kuma zai zauna shima a gabana yana facing inda nake facing, koh barci yakeyi ina kiranshi once zai tashi. Randa kuwa zan tafi har kuka saida nayi saboda ganin yanda yake tsale a jikin mota yana kada bindinsa naji a jikina yasan tafiya zanyi. Ya ban tausayi
MISSING YOU JUDGE"





Source @htdl

Share this


Author: verified_user

0 Comments: