الاثنين، 7 مايو 2018




YADDA ZAKA HANA STATAR KUDI AWAYA

Home › › YADDA ZAKA HANA STATAR KUDI AWAYA

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Yadda zaka Hana maka satar kudi a layinka 1)dafarko kadanna *123# 2)sannan zasu Baka zabi sai ka danna 5 3) zasu kara Baka zabi sai kadanna 1 4) sannan duk abun da kaga idan guda uku ko biyu sai ka danna 1 zakaga unsubscribe sai ka danna 1 shima na biyu haka zaka yi koka danna 00 kayi back shima dayan kayi unsubscribe din shikenan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: