الثلاثاء، 28 أغسطس 2018




9mobile :- Yadda zaka siya data 4.5Gb Akan N500 harna tsawon sati daya 1

Home 9mobile :- Yadda zaka siya data 4.5Gb Akan N500 harna tsawon sati daya 1

غير معرف

Ku Tura A Social Media
 Assalamu alaykum

Kamar Yadda Wasu Ke Yawan Kirana A Waya Akan Wani Tsarine A 9mobile, MTN ko  AIRTEL Mai Sauqin siyan data

A Yauma Kamar Kullum Wannan Babban Shafin mai suna ArewaMini.com Zatai Muku Cikakken Bayani Akan wannan sabon tsari na 9mobile wanda zai baku damar kusiya data 4.5gb akan kudi N500 duk bayan kwana biyar (5) kacal.

Ga yadda tsarin yake:-

Kowane sabon layi na 9mobile is egilible

(1) - Kusiya sabon layin 9mobile Kumasa register 

(2) - Saikuyi migration zuwa plan dinsu na More Click ta hanyar Amfani da wannna code din 

*200#
Reply by 4
Reply by 2
Reply by 1

Shikenan zakuga sunce kun samu nasarar ko mawa tsarin More Qlick

(3) - Saiku kuyi dialling na wannan Activation code din 

*229*10*16# 

Saiku jira na wadansu saconds zasu dawo muku da sako kamar haka,

DEAR CUSTOMER, YOUR REQUEST WAS NOT SUCCESSFUL DUE TO INSUFFICIENT BALANCE.
PLEASE RECARGE AND TRY AGAIN.

To idan kuka Samu sakon yazo kamar haka saikuyi recharging layinku da katin N500 
Saiku sake saka wanann code din 
*229*10*16#

Daganan zakuga sun turo muku sakon successful kamar haka, kuduba photon dake kasa 👇🏼👇🏼👇🏼

Amma idan basu muku reply da kowane message ba to wannan layin bazaiyiba.



 Domin duba balance na wanan data saiku dialling na *228# 👇🏼👇🏼

Allah yabada Saa

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin mai suna ArewMini.com

Domin karin bayani zaku iya kiranmu ta wannan number :-

08063680827
08149404308

Fatan Alkhairi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: