الثلاثاء، 28 أغسطس 2018




Kalli yanda wani mutum yaje sayen mota da kudin karafa

Home Kalli yanda wani mutum yaje sayen mota da kudin karafa

غير معرف

Ku Tura A Social Media
ALLAH DAYA GARI BAMBAN..

Wani dan kasuwar kasar China ne ya je sayen sabuwar mota da kudaden karafa har 100,000 wanda ya dauki ma'aikatan kamfanin su hudu awowi 12 kafin su kammala kidayar kudaden.



Share this


Author: verified_user

0 Comments: