[MUSIC] Adam A Zango Farin Ciki
Prince Zango shahararren dan film din kannywood wanda yanzu haka tauraruwarsa ke haskawa a hausa hiphop ya zo muku da sabuwar wakarsa me suna [Farin Ciki]
GA KADAN DAGA CIKIN WAKAR TASA
– Ni bani tsere but inada Naira
-dan zuwa owere
-but I like the weatrher
-Miss magadon Tom and Jerry
-Girl you too fine kyawunki marry
DOWNLOAD AUDIO HERE
0 Comments:
إرسال تعليق