Jam’iyyar da ke mulkin kasar nan ta APC, ta tara akalla Naira bilyan 6.9 na kudaden sayen fom din takara na masu neman mukaman shugabancin kasa, gwamnoni, da ‘yan majalisun tarayya da na Jihohi.
source https://www.hutudole.com/2018/10/2019-apc-ta-samu-biliyan-69-daga-kudin.html
0 Comments:
إرسال تعليق