Dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar AAC, kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters ya zabo mutumin da zai tsaya masa takarar mataimakin shugaban kasa a zaben shekarar 2019, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.
source https://www.hutudole.com/2018/10/takarar-shugaban-kasa-omoyele-sowore-ya.html
0 Comments:
إرسال تعليق