الثلاثاء، 2 أكتوبر 2018




A'isha Buhari ta jewa iyalan sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama gaisuwa

Home A'isha Buhari ta jewa iyalan sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama gaisuwa

غير معرف

Ku Tura A Social Media
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya, A'isha Buhari ta kaiwa iyayen sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama, Muhammed Baba Ari Gaisuwar ta'aziyya inda tayi Addu'ar Allah ya jikanshi ya kuma basu juriyar rashin da sukayi.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/aisha-buhari-ta-jewa-iyalan-sojan-da-ya.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: