Abin da ya sa na fi yi wa mata waka – Ado Gwanja
Home ›
›
Abin da ya sa na fi yi wa mata waka – Ado Gwanja
Aminiya: Mene ne tarihin rayuwarka a takaice?
Gwanja: An haife ni a Unguwar Birged da ke birnin Kano. Sai dai
asalin mahaifina dan garin Warawa ne, yayin da mahaifiyata Shuwa Arab
ce daga garin Maiduguri a Jihar Borno. Na yi karatun firamare a
Makarantar Babbangiji da ke Karkasara. Sannan na yi sakandare a
Sakandiren kofar Nasarawa. Bayan na gama ban ci gaba da karatu
0 Comments:
إرسال تعليق