An Hana Ni Takara A PDP Don Na Ki Amince Ayi Lalata Da Ni -Fati Gombe
Home ›
›
An Hana Ni Takara A PDP Don Na Ki Amince Ayi Lalata Da Ni -Fati Gombe
An hana ni takara a PDP saboda na ki yarda ayi amfani da ni - 'Yar takarar majalisa a Arewa Source: Twitter
– Wata matashiya da ta nemi takarar majalisar jihar Gombe, Fati Gombe ta koka kan yadda wasu a jam’iyyar suka ki tantance ta
– Fati Gombe ta ce rashin amincewa ta bayar da kanta ga wasu gurbatattun jagororin jam’iyyar ya sa ba’a tantance ta ba
– Fati tayi ikirarin wani jigo
0 Comments:
إرسال تعليق