Shin Ali Nuhu Yayi Askin Mafi Tsada A Kaf Kannywood?
Home ›
›
Shin Ali Nuhu Yayi Askin Mafi Tsada A Kaf Kannywood?
Ali Nuhu Yayi Askin Dubu 500 A Cikin Wani Fim Mai Suna Kazamin Shiri
Ali nuhu yayi aski mafi tsada wanda ba a taba yinsa ba a kaf fadin kannywood da kuma tarihinta.
Ali nuhu yayi askin Dubu 500 akan wani shiri mai suna Kazamin Shiri wanda yaja hankalin mutane da kuma masoya na duniya.
Wanda ya dauki nauyin wannan askin da kuma shirin Alhaji Sheshe,
darakta: Sunusi
0 Comments:
إرسال تعليق